價格:免費
更新日期:2018-12-02
檔案大小:5.1M
目前版本:1.1.1
版本需求:Android 4.1 以上版本
官方網站:mailto:zaidjaz10@gmail.com
Email:https://rawgit.com/Zaidjaz/5dae1b4959ad5454d228c32187e8bf9e/raw/9046c24dadf0148acb0d173f3f9600e86910346d/gistfile1.txt
Wanna application ya kawo muku wasu daga cikin manyan masu wasan kwaikwayo na barkwanci wanda kasar Hausa ke ji da su a wannan lokacin. Mutanen sun hada da:
>Bushkiddo
>YNS Skits
>Mc ASubaba
>Mc Tagwaye
>Dr Sambo
>HausaTopTV
>MazajeNe
>Feedo
>ArewaZoneTV
Application din kyauta ne mukayi shi domin saukaka muku samun bidiyo na barkwanci cikin sauki. Idan kuna da wata shwara ko suka sai ku tuntube mu ta email da muka gabatar a can kasa. Zaku iya sauko da wasu applications din namu masu nishadantarwa, fadakarwa har ma da wa;azantar wa ta hanyar yin search da ZaidHBB a nan store.
Kada ku manta kuyi rating wannan manhaja tare da rubuta review idan kunji dadin wannan app din.
********DISCLAIMER*********
Wannan manhaja bata bada damar sauko da wadannan bidiyoyi da muka ambata, kawai aikin ta shine sada ku da manhajar youtube domin kallon bidiyoyi. Ma'ana da ka danna bidio manhajar zata turaka zuwa Youtube don kallon bidiyon.